×

Shin, ba ka ga waɗanda aka bai wa rabo daga littãfi ba 3:23 Hausa translation

Quran infoHausaSurah al-‘Imran ⮕ (3:23) ayat 23 in Hausa

3:23 Surah al-‘Imran ayat 23 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 23 - آل عِمران - Page - Juz 3

﴿أَلَمۡ تَرَ إِلَى ٱلَّذِينَ أُوتُواْ نَصِيبٗا مِّنَ ٱلۡكِتَٰبِ يُدۡعَوۡنَ إِلَىٰ كِتَٰبِ ٱللَّهِ لِيَحۡكُمَ بَيۡنَهُمۡ ثُمَّ يَتَوَلَّىٰ فَرِيقٞ مِّنۡهُمۡ وَهُم مُّعۡرِضُونَ ﴾
[آل عِمران: 23]

Shin, ba ka ga waɗanda aka bai wa rabo daga littãfi ba ana kiran su zuwa ga Littãfin Allah dõmin ya yi hukunci a tsakãninsu sa'an nan wata ƙungiya daga cikinsu ta jũya bãya, kuma sunã mãsu bijirẽwa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ألم تر إلى الذين أوتوا نصيبا من الكتاب يدعون إلى كتاب الله, باللغة الهوسا

﴿ألم تر إلى الذين أوتوا نصيبا من الكتاب يدعون إلى كتاب الله﴾ [آل عِمران: 23]

Abubakar Mahmood Jummi
Shin, ba ka ga waɗanda aka bai wa rabo daga littafi ba ana kiran su zuwa ga Littafin Allah domin ya yi hukunci a tsakaninsu sa'an nan wata ƙungiya daga cikinsu ta juya baya, kuma suna masu bijirewa
Abubakar Mahmoud Gumi
Shin, ba ka ga waɗanda aka bai wa rabo daga littafi ba ana kiran su zuwa ga Littafin Allah domin ya yi hukunci a tsakaninsu sa'an nan wata ƙungiya daga cikinsu ta juya baya, kuma suna masu bijirewa
Abubakar Mahmoud Gumi
Shin, ba ka ga waɗanda aka bai wa rabo daga littãfi ba ana kiran su zuwa ga Littãfin Allah dõmin ya yi hukunci a tsakãninsu sa'an nan wata ƙungiya daga cikinsu ta jũya bãya, kuma sunã mãsu bijirẽwa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek