Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 24 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿ذَٰلِكَ بِأَنَّهُمۡ قَالُواْ لَن تَمَسَّنَا ٱلنَّارُ إِلَّآ أَيَّامٗا مَّعۡدُودَٰتٖۖ وَغَرَّهُمۡ فِي دِينِهِم مَّا كَانُواْ يَفۡتَرُونَ ﴾
[آل عِمران: 24]
﴿ذلك بأنهم قالوا لن تمسنا النار إلا أياما معدودات وغرهم في دينهم﴾ [آل عِمران: 24]
Abubakar Mahmood Jummi Wannan kuwa, domin lalle ne su sun ce: "Wuta ba za ta shafe mu ba, face a 'yan kwanaki ƙidayayyu." Kuma abin da suka kasance suna ƙirƙirawa na ƙarya ya ruɗe su a cikin Addinin su |
Abubakar Mahmoud Gumi Wannan kuwa, domin lalle ne su sun ce: "Wuta ba za ta shafe mu ba, face a 'yan kwanaki ƙidayayyu." Kuma abin da suka kasance suna ƙirƙirawa na ƙarya ya ruɗe su a cikin addininsu |
Abubakar Mahmoud Gumi Wannan kuwa, dõmin lalle ne su sun ce: "Wutã bã zã ta shãfe mu ba, fãce a 'yan kwãnaki ƙidãyayyu." Kuma abin da suka kasance sunã ƙirƙirãwa na ƙarya ya rũɗẽ su a cikin addininsu |