Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 4 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿مِن قَبۡلُ هُدٗى لِّلنَّاسِ وَأَنزَلَ ٱلۡفُرۡقَانَۗ إِنَّ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ بِـَٔايَٰتِ ٱللَّهِ لَهُمۡ عَذَابٞ شَدِيدٞۗ وَٱللَّهُ عَزِيزٞ ذُو ٱنتِقَامٍ ﴾
[آل عِمران: 4]
﴿من قبل هدى للناس وأنـزل الفرقان إن الذين كفروا بآيات الله لهم﴾ [آل عِمران: 4]
Abubakar Mahmood Jummi A gabani, suna shiryar da mutane, kuma Ya saukar da littattafai masu rarrabewa. Lalle ne waɗanda suka kafirta da ayoyin Allah, suna da azaba mai tsanani. Kuma Allah Mabuwayi ne, Ma'abucin azabar ramuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi A gabani, suna shiryar da mutane, kuma Ya saukar da littattafai masu rarrabewa. Lalle ne waɗanda suka kafirta da ayoyin Allah, suna da azaba mai tsanani. Kuma Allah Mabuwayi ne, Ma'abucin azabar ramuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi A gabãni, suna shiryar da mutãne, kuma Ya saukar da littattafai mãsu rarrabẽwa. Lalle ne waɗanda suka kãfirta da ãyõyin Allah, suna da azãba mai tsanani. Kuma Allah Mabuwayi ne, Ma'abucin azãbar rãmuwa |