Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 40 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿قَالَ رَبِّ أَنَّىٰ يَكُونُ لِي غُلَٰمٞ وَقَدۡ بَلَغَنِيَ ٱلۡكِبَرُ وَٱمۡرَأَتِي عَاقِرٞۖ قَالَ كَذَٰلِكَ ٱللَّهُ يَفۡعَلُ مَا يَشَآءُ ﴾
[آل عِمران: 40]
﴿قال رب أنى يكون لي غلام وقد بلغني الكبر وامرأتي عاقر قال﴾ [آل عِمران: 40]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ya Ubangijina! Yaya yaro zai samu a gare ni, alhali kuwa, lalle tsufa ya same ni, kuma matata bakarariya ce?" Allah ya ce, "Kamar hakan ne, Allah yana aikata abin da Yake so |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ya Ubangijina! Yaya yaro zai samu a gare ni, alhali kuwa, lalle tsufa ya same ni, kuma matata bakarariya ce?" Allah ya ce, "Kamar hakan ne, Allah yana aikata abin da Yake so |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Yã Ubangijina! Yãya yãro zai sãmu a gare ni, alhãli kuwa, lalle tsũfa ya sãme ni, kuma mãtãta bakarãriya ce?" Allah ya ce, "Kamar hakan ne, Allah yana aikata abin da Yake so |