Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 41 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿قَالَ رَبِّ ٱجۡعَل لِّيٓ ءَايَةٗۖ قَالَ ءَايَتُكَ أَلَّا تُكَلِّمَ ٱلنَّاسَ ثَلَٰثَةَ أَيَّامٍ إِلَّا رَمۡزٗاۗ وَٱذۡكُر رَّبَّكَ كَثِيرٗا وَسَبِّحۡ بِٱلۡعَشِيِّ وَٱلۡإِبۡكَٰرِ ﴾
[آل عِمران: 41]
﴿قال رب اجعل لي آية قال آيتك ألا تكلم الناس ثلاثة أيام﴾ [آل عِمران: 41]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ya Ubangijina! Ka sanya mini wata alama!" (Allah) Ya ce "Alamarka ita ce ba za ka iya yi wa mutane magana ba har yini uku face da ishara. Sai ka ambaci Ubangijinka da yawa. Kuma ka yi tasbihi da marece da safe |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ya Ubangijina! Ka sanya mini wata alama!" (Allah) Ya ce "Alamarka ita ce ba za ka iya yi wa mutane magana ba har yini uku face da ishara. Sai ka ambaci Ubangijinka da yawa. Kuma ka yi tasbihi da marece da safe |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Yã Ubangijinã! Ka sanya mini wata alãma!" (Allah) Ya ce "Alãmarka ita ce ba zã ka iya yi wa mutãne magana ba har yini uku face da ishãra. Sai ka ambaci Ubangijinka da yawa. Kuma ka yi tasbĩhi da marece da sãfe |