Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 39 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿فَنَادَتۡهُ ٱلۡمَلَٰٓئِكَةُ وَهُوَ قَآئِمٞ يُصَلِّي فِي ٱلۡمِحۡرَابِ أَنَّ ٱللَّهَ يُبَشِّرُكَ بِيَحۡيَىٰ مُصَدِّقَۢا بِكَلِمَةٖ مِّنَ ٱللَّهِ وَسَيِّدٗا وَحَصُورٗا وَنَبِيّٗا مِّنَ ٱلصَّٰلِحِينَ ﴾
[آل عِمران: 39]
﴿فنادته الملائكة وهو قائم يصلي في المحراب أن الله يبشرك بيحيى مصدقا﴾ [آل عِمران: 39]
Abubakar Mahmood Jummi Sai mala'iku suka kiraye shi, alhali kuwa shi yana tsaye yana salla a cikin masallaci. (Suka ce), "Lalle ne Allah yana ba ka bushara da Yahaya, alhali yana mai gaskatawar wata kalma daga Allah, kuma shugaba, kuma tsarkakke kuma annabi daga salihai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai mala'iku suka kiraye shi, alhali kuwa shi yana tsaye yana salla a cikin masallaci. (Suka ce), "Lalle ne Allah yana ba ka bushara da Yahaya, alhali yana mai gaskatawar wata kalma daga Allah, kuma shugaba, kuma tsarkakke kuma annabi daga salihai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai malã'iku suka kirãye shi, alhãli kuwa shĩ yanã tsaye yana salla a cikin masallãci. (Suka ce), "Lalle ne Allah yana bã ka bushãra da Yahaya, alhãli yana mai gaskatãwar wata kalma daga Allah, kuma shugaba, kuma tsarkakke kuma annabi daga sãlihai |