Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 42 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿وَإِذۡ قَالَتِ ٱلۡمَلَٰٓئِكَةُ يَٰمَرۡيَمُ إِنَّ ٱللَّهَ ٱصۡطَفَىٰكِ وَطَهَّرَكِ وَٱصۡطَفَىٰكِ عَلَىٰ نِسَآءِ ٱلۡعَٰلَمِينَ ﴾
[آل عِمران: 42]
﴿وإذ قالت الملائكة يامريم إن الله اصطفاك وطهرك واصطفاك على نساء العالمين﴾ [آل عِمران: 42]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da mala'iku suka ce: "Ya Maryamu! Lalle ne, Allah Ya zaɓe ki, kuma Ya tsarkake ki, kuma Ya zaɓe ki a kan matan talikai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da mala'iku suka ce: "Ya Maryamu! Lalle ne, Allah Ya zaɓe ki, kuma Ya tsarkake ki, kuma Ya zaɓe ki a kan matan talikai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da malã'iku suka ce: "Ya Maryamu! Lalle ne, Allah Ya zãɓe ki, kuma Ya tsarkake ki, kuma Ya zaɓe ki a kan mãtan tãlikai |