Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 44 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿ذَٰلِكَ مِنۡ أَنۢبَآءِ ٱلۡغَيۡبِ نُوحِيهِ إِلَيۡكَۚ وَمَا كُنتَ لَدَيۡهِمۡ إِذۡ يُلۡقُونَ أَقۡلَٰمَهُمۡ أَيُّهُمۡ يَكۡفُلُ مَرۡيَمَ وَمَا كُنتَ لَدَيۡهِمۡ إِذۡ يَخۡتَصِمُونَ ﴾
[آل عِمران: 44]
﴿ذلك من أنباء الغيب نوحيه إليك وما كنت لديهم إذ يلقون أقلامهم﴾ [آل عِمران: 44]
Abubakar Mahmood Jummi Wannan yana daga labarun* gaibi, Muna yin wahayinsa zuwa gare ka (Muhammadu). Ba ka kasance ba a wurinsu a lokacin da suke jefa alƙalumansu (domin ƙuri'a) wane ne zai yi renon Maryam. Kuma ba ka kasance a wurinsu ba a lokacin da suke ta yin husuma |
Abubakar Mahmoud Gumi Wannan yana daga labarun gaibi, Muna yin wahayinsa zuwa gare ka (Muhammadu). Ba ka kasance ba a wurinsu a lokacin da suke jefa alƙalumansu (domin ƙuri'a) wane ne zai yi renon Maryam. Kuma ba ka kasance a wurinsu ba a lokacin da suke ta yin husuma |
Abubakar Mahmoud Gumi Wannan yana daga lãbarun gaibi, Munã yin wahayinsa zuwa gare ka (Muhammadu). Ba ka kasance ba a wurinsu a lõkacin da suke jẽfa alƙalumansu (domin ƙuri'a) wãne ne zai yi rẽnon Maryam. Kuma ba ka kasance a wurinsu ba a lõkacin da suke ta yin husũma |