Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 45 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿إِذۡ قَالَتِ ٱلۡمَلَٰٓئِكَةُ يَٰمَرۡيَمُ إِنَّ ٱللَّهَ يُبَشِّرُكِ بِكَلِمَةٖ مِّنۡهُ ٱسۡمُهُ ٱلۡمَسِيحُ عِيسَى ٱبۡنُ مَرۡيَمَ وَجِيهٗا فِي ٱلدُّنۡيَا وَٱلۡأٓخِرَةِ وَمِنَ ٱلۡمُقَرَّبِينَ ﴾
[آل عِمران: 45]
﴿إذ قالت الملائكة يامريم إن الله يبشرك بكلمة منه اسمه المسيح عيسى﴾ [آل عِمران: 45]
Abubakar Mahmood Jummi A lokacin da mala'iku suka ce "Ya Maryamu! Lalle ne Allah Yana ba ki bushara da wata kalma daga gare Shi; sunansa Masihu isa ɗan Maryama, yana mai daraja a duniya da Lahira kuma daga Makusanta |
Abubakar Mahmoud Gumi A lokacin da mala'iku suka ce "Ya Maryamu! Lalle ne Allah Yana ba ki bushara da wata kalma daga gare Shi; sunansa Masihu isa ɗan Maryama, yana mai daraja a duniya da Lahira kuma daga Makusanta |
Abubakar Mahmoud Gumi A lõkacin da malã'iku suka ce "Yã Maryamu! Lalle ne Allah Yana bã ki bushãra da wata kalma daga gare Shi; sũnansa Masĩhu ĩsa ɗan Maryama, yana mai daraja a dũniya da Lãhira kuma daga Makusanta |