Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 46 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿وَيُكَلِّمُ ٱلنَّاسَ فِي ٱلۡمَهۡدِ وَكَهۡلٗا وَمِنَ ٱلصَّٰلِحِينَ ﴾
[آل عِمران: 46]
﴿ويكلم الناس في المهد وكهلا ومن الصالحين﴾ [آل عِمران: 46]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma yana yi wa mutane magana a cikin shimfiɗar jariri, da kuma lokacin da yana dattijo, kuma yana daga salihai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma yana yi wa mutane magana a cikin shimfiɗar jariri, da kuma lokacin da yana dattijo, kuma yana daga salihai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma yana yi wa mutãne magana a cikin shimfiɗar jariri, da kuma lõkacin da yana dattijo, kuma yana daga sãlihai |