Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 71 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿يَٰٓأَهۡلَ ٱلۡكِتَٰبِ لِمَ تَلۡبِسُونَ ٱلۡحَقَّ بِٱلۡبَٰطِلِ وَتَكۡتُمُونَ ٱلۡحَقَّ وَأَنتُمۡ تَعۡلَمُونَ ﴾
[آل عِمران: 71]
﴿ياأهل الكتاب لم تلبسون الحق بالباطل وتكتمون الحق وأنتم تعلمون﴾ [آل عِمران: 71]
Abubakar Mahmood Jummi Ya Mutanen Littafi! Don me kuke lulluɓe gaskiya da ƙarya, kuma kuke ɓoye gaskiya, alhali kuwa kuna sane |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya Mutanen Littafi! Don me kuke lulluɓe gaskiya da ƙarya, kuma kuke ɓoye gaskiya, alhali kuwa kuna sane |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã Mutãnen Littãfi! Don me kuke lulluɓe gaskiya da ƙarya, kuma kuke ɓõye gaskiya, alhãli kuwa kuna sane |