Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 72 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿وَقَالَت طَّآئِفَةٞ مِّنۡ أَهۡلِ ٱلۡكِتَٰبِ ءَامِنُواْ بِٱلَّذِيٓ أُنزِلَ عَلَى ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَجۡهَ ٱلنَّهَارِ وَٱكۡفُرُوٓاْ ءَاخِرَهُۥ لَعَلَّهُمۡ يَرۡجِعُونَ ﴾ 
[آل عِمران: 72]
﴿وقالت طائفة من أهل الكتاب آمنوا بالذي أنـزل على الذين آمنوا وجه﴾ [آل عِمران: 72]
| Abubakar Mahmood Jummi Kuma wata ƙungiya daga Mutanen Littafi ta ce: "Ku yi imani da abin da aka saukar a kan waɗanda suka yi imani (da Muhammadu) a farkon yini, kuma ku kafirta a ƙarshensa; tsammaninsu, za su komo | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wata ƙungiya daga Mutanen Littafi ta ce: "Ku yi imani da abin da aka saukar a kan waɗanda suka yi imani (da Muhammadu) a farkon yini, kuma ku kafirta a ƙarshensa; tsammaninsu, za su komo | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wata ƙungiya daga Mutãnen Littãfi ta ce: "Ku yi ĩmãni da abin da aka saukar a kan waɗanda suka yi ĩmãni (da Muhammadu) a farkon yini, kuma ku kãfirta a ƙarshensa; tsammãninsu, zã su kõmõ |