Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 8 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿رَبَّنَا لَا تُزِغۡ قُلُوبَنَا بَعۡدَ إِذۡ هَدَيۡتَنَا وَهَبۡ لَنَا مِن لَّدُنكَ رَحۡمَةًۚ إِنَّكَ أَنتَ ٱلۡوَهَّابُ ﴾
[آل عِمران: 8]
﴿ربنا لا تزغ قلوبنا بعد إذ هديتنا وهب لنا من لدنك رحمة﴾ [آل عِمران: 8]
Abubakar Mahmood Jummi Ya Ubangijinmu! Kada Ka karkatar da zukatanmu bayan har Ka shiryar da mu, kuma Ka ba mu rahama daga gunKa. Lalle ne, Kai, Kai ne Mai yawan kyauta |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya Ubangijinmu! Kada Ka karkatar da zukatanmu bayan har Ka shiryar da mu, kuma Ka ba mu rahama daga gunKa. Lalle ne, Kai, Kai ne Mai yawan kyauta |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã Ubangijinmu! Kada Ka karkatar da zukãtanmu bãyan har Kã shiryar da mu, kuma Ka bã mu rahama daga gunKa. Lalle ne, Kai, Kai ne Mai yawan kyauta |