×

Yã Ubangijimu! Lalle ne Kai, Mai tãra mutãne ne dõmin wani yini 3:9 Hausa translation

Quran infoHausaSurah al-‘Imran ⮕ (3:9) ayat 9 in Hausa

3:9 Surah al-‘Imran ayat 9 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 9 - آل عِمران - Page - Juz 3

﴿رَبَّنَآ إِنَّكَ جَامِعُ ٱلنَّاسِ لِيَوۡمٖ لَّا رَيۡبَ فِيهِۚ إِنَّ ٱللَّهَ لَا يُخۡلِفُ ٱلۡمِيعَادَ ﴾
[آل عِمران: 9]

Yã Ubangijimu! Lalle ne Kai, Mai tãra mutãne ne dõmin wani yini wanda bãbu shakka a gare shi, Lalle ne Allah bã Ya sãɓãwar lõkacin alkawari

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ربنا إنك جامع الناس ليوم لا ريب فيه إن الله لا يخلف, باللغة الهوسا

﴿ربنا إنك جامع الناس ليوم لا ريب فيه إن الله لا يخلف﴾ [آل عِمران: 9]

Abubakar Mahmood Jummi
Ya Ubangijimu! Lalle ne Kai, Mai tara mutane ne domin wani yini wanda babu shakka a gare shi, Lalle ne Allah ba Ya saɓawar lokacin alkawari
Abubakar Mahmoud Gumi
Ya Ubangijimu! Lalle ne Kai, Mai tara mutane ne domin wani yini wanda babu shakka a gare shi, Lalle ne Allah ba Ya saɓawar lokacin alkawari
Abubakar Mahmoud Gumi
Yã Ubangijimu! Lalle ne Kai, Mai tãra mutãne ne dõmin wani yini wanda bãbu shakka a gare shi, Lalle ne Allah bã Ya sãɓãwar lõkacin alkawari
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek