Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 86 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿كَيۡفَ يَهۡدِي ٱللَّهُ قَوۡمٗا كَفَرُواْ بَعۡدَ إِيمَٰنِهِمۡ وَشَهِدُوٓاْ أَنَّ ٱلرَّسُولَ حَقّٞ وَجَآءَهُمُ ٱلۡبَيِّنَٰتُۚ وَٱللَّهُ لَا يَهۡدِي ٱلۡقَوۡمَ ٱلظَّٰلِمِينَ ﴾
[آل عِمران: 86]
﴿كيف يهدي الله قوما كفروا بعد إيمانهم وشهدوا أن الرسول حق وجاءهم﴾ [آل عِمران: 86]
Abubakar Mahmood Jummi Yaya Allah zai shiryar da mutane waɗanda suka kafirta a bayan imaninsu, kuma sun yi shaidar cewa, lalle Manzo gaskiya ne, kuma hujjoji bayyanannu sun je musu? Allah ba Ya shiryar da mutane azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Yaya Allah zai shiryar da mutane waɗanda suka kafirta a bayan imaninsu, kuma sun yi shaidar cewa, lalle Manzo gaskiya ne, kuma hujjoji bayyanannu sun je musu? Allah ba Ya shiryar da mutane azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Yãya Allah zai shiryar da mutãne waɗanda suka kãfirta a bãyan ĩmãninsu, kuma sun yi shaidar cẽwa, lalle Manzo gaskiya ne, kuma hujjõji bayyanannu sun je musu? Allah bã Ya shiryar da mutãne azzãlumai |