Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 93 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿۞ كُلُّ ٱلطَّعَامِ كَانَ حِلّٗا لِّبَنِيٓ إِسۡرَٰٓءِيلَ إِلَّا مَا حَرَّمَ إِسۡرَٰٓءِيلُ عَلَىٰ نَفۡسِهِۦ مِن قَبۡلِ أَن تُنَزَّلَ ٱلتَّوۡرَىٰةُۚ قُلۡ فَأۡتُواْ بِٱلتَّوۡرَىٰةِ فَٱتۡلُوهَآ إِن كُنتُمۡ صَٰدِقِينَ ﴾
[آل عِمران: 93]
﴿كل الطعام كان حلا لبني إسرائيل إلا ما حرم إسرائيل على نفسه﴾ [آل عِمران: 93]
Abubakar Mahmood Jummi Dukan abinci ya kasance halal ne ga Bani lsra'ila, face abinda Isra'ila ya haramta wa kansadaga gabanin saukar da Attaura. Ka ce: "To, ku zo da Attaura sa'an nan ku karanta ta, idan kun kasance masu gaskiya ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Dukan abinci ya kasance halal ne ga Bani lsra'ila, face abinda Isra'ila ya haramta wa kansadaga gabanin saukar da Attaura. Ka ce: "To, ku zo da Attaura sa'an nan ku karanta ta, idan kun kasance masu gaskiya ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Dukan abinci yã kasance halal ne ga Bani lsrã'ĩla, fãce abinda Isrã'ĩla ya haramta wa kansadaga gabãnin saukar da Attaura. Ka ce: "To, ku zo da Attaura sa'an nan ku karantã ta, idan kun kasance mãsu gaskiya ne |