Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 92 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿لَن تَنَالُواْ ٱلۡبِرَّ حَتَّىٰ تُنفِقُواْ مِمَّا تُحِبُّونَۚ وَمَا تُنفِقُواْ مِن شَيۡءٖ فَإِنَّ ٱللَّهَ بِهِۦ عَلِيمٞ ﴾
[آل عِمران: 92]
﴿لن تنالوا البر حتى تنفقوا مما تحبون وما تنفقوا من شيء فإن﴾ [آل عِمران: 92]
Abubakar Mahmood Jummi Ba za ku sami kyautatawa ba, sai kun ciyar daga abin da kuke so. Kuma abin da kuka ciyar, ko mene ne, to, lalle ne Allah, gare shi, Masani ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba za ku sami kyautatawa ba, sai kun ciyar daga abin da kuke so. Kuma abin da kuka ciyar, ko mene ne, to, lalle ne Allah, gare shi, Masani ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Bã zã ku sãmi kyautatãwa ba, sai kun ciyar daga abin da kuke so. Kuma abin da kuka ciyar, kõ mẽne ne, to, lalle ne Allah, gare shi, Masani ne |