×

Ka ce: "Allah Ya yi gaskiya, sabõda haka ku bi aƙĩdar Ibrãhĩma 3:95 Hausa translation

Quran infoHausaSurah al-‘Imran ⮕ (3:95) ayat 95 in Hausa

3:95 Surah al-‘Imran ayat 95 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 95 - آل عِمران - Page - Juz 4

﴿قُلۡ صَدَقَ ٱللَّهُۗ فَٱتَّبِعُواْ مِلَّةَ إِبۡرَٰهِيمَ حَنِيفٗاۖ وَمَا كَانَ مِنَ ٱلۡمُشۡرِكِينَ ﴾
[آل عِمران: 95]

Ka ce: "Allah Ya yi gaskiya, sabõda haka ku bi aƙĩdar Ibrãhĩma mai karkata zuwa ga gaskiya; kuma bai kasance daga mãsu shirki ba

❮ Previous Next ❯

ترجمة: قل صدق الله فاتبعوا ملة إبراهيم حنيفا وما كان من المشركين, باللغة الهوسا

﴿قل صدق الله فاتبعوا ملة إبراهيم حنيفا وما كان من المشركين﴾ [آل عِمران: 95]

Abubakar Mahmood Jummi
Ka ce: "Allah Ya yi gaskiya, saboda haka ku bi aƙidar Ibrahima mai karkata zuwa ga gaskiya; kuma bai kasance daga masu shirki ba
Abubakar Mahmoud Gumi
Ka ce: "Allah Ya yi gaskiya, saboda haka ku bi aƙidar Ibrahima mai karkata zuwa ga gaskiya; kuma bai kasance daga masu shirki ba
Abubakar Mahmoud Gumi
Ka ce: "Allah Ya yi gaskiya, sabõda haka ku bi aƙĩdar Ibrãhĩma mai karkata zuwa ga gaskiya; kuma bai kasance daga mãsu shirki ba
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek