Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 97 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿فِيهِ ءَايَٰتُۢ بَيِّنَٰتٞ مَّقَامُ إِبۡرَٰهِيمَۖ وَمَن دَخَلَهُۥ كَانَ ءَامِنٗاۗ وَلِلَّهِ عَلَى ٱلنَّاسِ حِجُّ ٱلۡبَيۡتِ مَنِ ٱسۡتَطَاعَ إِلَيۡهِ سَبِيلٗاۚ وَمَن كَفَرَ فَإِنَّ ٱللَّهَ غَنِيٌّ عَنِ ٱلۡعَٰلَمِينَ ﴾
[آل عِمران: 97]
﴿فيه آيات بينات مقام إبراهيم ومن دخله كان آمنا ولله على الناس﴾ [آل عِمران: 97]
Abubakar Mahmood Jummi A cikinsa akwai ayoyi bayyanannu; (ga misali) matsayin Ibrahima. Kuma wanda ya shige shi ya kasance amintacce. Kuma akwai hajjin ¦akin domin Allah a kan mutane, ga wanda ya sami ikon zuwa gare shi, kuma wanda ya kafirta to lalle Allah Mawadaci ne daga barin talikai |
Abubakar Mahmoud Gumi A cikinsa akwai ayoyi bayyanannu; (ga misali) matsayin Ibrahima. Kuma wanda ya shige shi ya kasance amintacce. Kuma akwai hajjin ¦akin domin Allah a kan mutane, ga wanda ya sami ikon zuwa gare shi, kuma wanda ya kafirta to lalle Allah Mawadaci ne daga barin talikai |
Abubakar Mahmoud Gumi A cikinsa akwai ãyõyi bayyanannu; (ga misãli) matsayin Ibrãhĩma. Kuma wanda ya shige shi yã kasance amintacce. Kuma akwai hajjin ¦ãkin dõmin Allah a kan mutãne, ga wanda ya sãmi ĩkon zuwa gare shi, kuma wanda ya kafirta to lalle Allah Mawadãci ne daga barin tãlikai |