Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 15 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿فَأَمَّا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ فَهُمۡ فِي رَوۡضَةٖ يُحۡبَرُونَ ﴾
[الرُّوم: 15]
﴿فأما الذين آمنوا وعملوا الصالحات فهم في روضة يحبرون﴾ [الرُّوم: 15]
Abubakar Mahmood Jummi To, amma waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai to su ana faranta musu rayuka, a cikin wani lambu |
Abubakar Mahmoud Gumi To, amma waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai to su ana faranta musu rayuka, a cikin wani lambu |
Abubakar Mahmoud Gumi To, amma waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai to sũ anã faranta musu rãyuka, a cikin wani lambu |