Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 16 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿وَأَمَّا ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ وَكَذَّبُواْ بِـَٔايَٰتِنَا وَلِقَآيِٕ ٱلۡأٓخِرَةِ فَأُوْلَٰٓئِكَ فِي ٱلۡعَذَابِ مُحۡضَرُونَ ﴾
[الرُّوم: 16]
﴿وأما الذين كفروا وكذبوا بآياتنا ولقاء الآخرة فأولئك في العذاب محضرون﴾ [الرُّوم: 16]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka kafirta, kuma suka ƙaryata, game da ayoyinMu da kuma haɗuwa da Ranar Lahira, to, waɗancan ana halartar da su a cikin azaba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka kafirta, kuma suka ƙaryata, game da ayoyinMu da kuma haɗuwa da Ranar Lahira, to, waɗancan ana halartar da su a cikin azaba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka kãfirta, kuma suka ƙaryata, game da ãyõyinMu da kuma haɗuwa da Rãnar Lãhira, to, waɗancan anã halartar da su a cikin azãba |