Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 20 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿وَمِنۡ ءَايَٰتِهِۦٓ أَنۡ خَلَقَكُم مِّن تُرَابٖ ثُمَّ إِذَآ أَنتُم بَشَرٞ تَنتَشِرُونَ ﴾
[الرُّوم: 20]
﴿ومن آياته أن خلقكم من تراب ثم إذا أنتم بشر تنتشرون﴾ [الرُّوم: 20]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma akwai daga ayoyin Sa, Ya halitta ku daga turɓaya, sai ga ku kun zama mutum, kuna watsuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma akwai daga ayoyinSa, Ya halitta ku daga turɓaya, sai ga ku kun zama mutum, kuna watsuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma akwai daga ãyõyinSa, Ya halitta ku daga turɓãya, sai gã ku kun zama mutum, kunã wãtsuwa |