Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 19 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿يُخۡرِجُ ٱلۡحَيَّ مِنَ ٱلۡمَيِّتِ وَيُخۡرِجُ ٱلۡمَيِّتَ مِنَ ٱلۡحَيِّ وَيُحۡيِ ٱلۡأَرۡضَ بَعۡدَ مَوۡتِهَاۚ وَكَذَٰلِكَ تُخۡرَجُونَ ﴾
[الرُّوم: 19]
﴿يخرج الحي من الميت ويخرج الميت من الحي ويحي الأرض بعد موتها﴾ [الرُّوم: 19]
Abubakar Mahmood Jummi Yana fitar da mai rai daga matacce kuma Yana fitar da matacce daga mai rai, kuma Yana rayar da ƙasa a bayan mutuwarta. Kuma haka ake fitar da ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Yana fitar da mai rai daga matacce kuma Yana fitar da matacce daga mai rai, kuma Yana rayar da ƙasa a bayan mutuwarta. Kuma haka ake fitar da ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Yanã fitar da mai rai daga matacce kuma Yanã fitar da matacce daga mai rai, kuma Yanã rãyar da ƙasa a bãyan mutuwarta. Kuma haka ake fitar da ku |