Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 22 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿وَمِنۡ ءَايَٰتِهِۦ خَلۡقُ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ وَٱخۡتِلَٰفُ أَلۡسِنَتِكُمۡ وَأَلۡوَٰنِكُمۡۚ إِنَّ فِي ذَٰلِكَ لَأٓيَٰتٖ لِّلۡعَٰلِمِينَ ﴾
[الرُّوم: 22]
﴿ومن آياته خلق السموات والأرض واختلاف ألسنتكم وألوانكم إن في ذلك لآيات﴾ [الرُّوم: 22]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma akwai daga ayoyin Sa halittar sammai da ƙasa da saɓa, war harsunanku, da launukanku. Lalle a cikin wannan akwai ayoyi ga masu ilmi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma akwai daga ayoyinSa halittar sammai da ƙasa da saɓa, war harsunanku, da launukanku. Lalle a cikin wannan akwai ayoyi ga masu ilmi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma akwai daga ãyõyinSa halittar sammai da ƙasã da sãɓã, war harsunanku, da launukanku. Lalle a cikin wannan akwai ãyõyi ga mãsu ilmi |