Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 26 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿وَلَهُۥ مَن فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِۖ كُلّٞ لَّهُۥ قَٰنِتُونَ ﴾
[الرُّوم: 26]
﴿وله من في السموات والأرض كل له قانتون﴾ [الرُّوم: 26]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wanda ke cikin sammai da ƙasa Nasa ne shi kaɗai. Dukansu masu tawali'u ne a gare Shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda ke cikin sammai da ƙasa Nasa ne shi kaɗai. Dukansu masu tawali'u ne a gare Shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda ke cikin sammai da ƙasã Nãsa ne shi kaɗai. Dukansu mãsu tawãli'u ne a gare Shi |