Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 27 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿وَهُوَ ٱلَّذِي يَبۡدَؤُاْ ٱلۡخَلۡقَ ثُمَّ يُعِيدُهُۥ وَهُوَ أَهۡوَنُ عَلَيۡهِۚ وَلَهُ ٱلۡمَثَلُ ٱلۡأَعۡلَىٰ فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِۚ وَهُوَ ٱلۡعَزِيزُ ٱلۡحَكِيمُ ﴾
[الرُّوم: 27]
﴿وهو الذي يبدأ الخلق ثم يعيده وهو أهون عليه وله المثل الأعلى﴾ [الرُّوم: 27]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Shi ne Wanda Ya fara halitta, sa'an nan Ya sake ta kuma sakewarta ta fi sauƙi a gare shi. Kuma Yana da misali wanda ya fi ɗaukaka a cikin sammai da ƙasa kuma Shi ne Mabuwayi, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Shi ne Wanda Ya fara halitta, sa'an nan Ya sake ta kuma sakewarta ta fi sauƙi a gare shi. Kuma Yana da misali wanda ya fi ɗaukaka a cikin sammai da ƙasa kuma Shi ne Mabuwayi, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Shĩ ne Wanda Ya fãra halitta, sa'an nan Ya sãke ta kuma sakẽwarta tã fi sauƙi a gare shi. Kuma Yanã da misãli wanda ya fi ɗaukaka a cikin sammai da ƙasã kuma Shĩ ne Mabuwãyi, Mai jin ƙai |