Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 28 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿ضَرَبَ لَكُم مَّثَلٗا مِّنۡ أَنفُسِكُمۡۖ هَل لَّكُم مِّن مَّا مَلَكَتۡ أَيۡمَٰنُكُم مِّن شُرَكَآءَ فِي مَا رَزَقۡنَٰكُمۡ فَأَنتُمۡ فِيهِ سَوَآءٞ تَخَافُونَهُمۡ كَخِيفَتِكُمۡ أَنفُسَكُمۡۚ كَذَٰلِكَ نُفَصِّلُ ٱلۡأٓيَٰتِ لِقَوۡمٖ يَعۡقِلُونَ ﴾
[الرُّوم: 28]
﴿ضرب لكم مثلا من أنفسكم هل لكم من ما ملكت أيمانكم من﴾ [الرُّوم: 28]
Abubakar Mahmood Jummi Ya buga muku wani misali daga kanku. Ko kuna da abokan tarewa, daga cikin bayin da hannayenku na dama suka mallaka, a cikin arzikinku, watau ku zama daidai a ciki kuna tsoron su kamar tSoronku ga kanku? Haka dai Muke bayyana ayoyi, daki-daki, ga mutane masu hankaltuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya buga muku wani misali daga kanku. Ko kuna da abokan tarewa, daga cikin bayin da hannayenku na dama suka mallaka, a cikin arzikinku, watau ku zama daidai a ciki kuna tsoron su kamar tSoronku ga kanku? Haka dai Muke bayyana ayoyi, daki-daki, ga mutane masu hankaltawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya bũga muku wani misãli daga kanku. Kõ kunã da abõkan tarẽwa, daga cikin bãyin da hannãyenku na dãma suka mallaka, a cikin arzikinku, watau ku zama daidai a ciki kunã tsõron su kamar tSõronku ga kanku? Haka dai Muke bayyana ãyõyi, daki-daki, ga mutãne mãsu hankaltawa |