Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 42 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿قُلۡ سِيرُواْ فِي ٱلۡأَرۡضِ فَٱنظُرُواْ كَيۡفَ كَانَ عَٰقِبَةُ ٱلَّذِينَ مِن قَبۡلُۚ كَانَ أَكۡثَرُهُم مُّشۡرِكِينَ ﴾
[الرُّوم: 42]
﴿قل سيروا في الأرض فانظروا كيف كان عاقبة الذين من قبل كان﴾ [الرُّوم: 42]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Ku tafi a cikin ƙasa sa'an nan ku dubi yadda aƙibar waɗanda suka kasance a gabaninku ta kasance. Mafi yawansu sun kasance masu yin shirka |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ku tafi a cikin ƙasa sa'an nan ku dubi yadda aƙibar waɗanda suka kasance a gabaninku ta kasance. Mafi yawansu sun kasance masu yin shirki |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ku tafi a cikin ƙasã sa'an nan ku dũbi yadda ãƙibar waɗanda suka kasance a gabãninku ta kasance. Mafi yawansu sun kasance mãsu yin shirki |