Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 43 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿فَأَقِمۡ وَجۡهَكَ لِلدِّينِ ٱلۡقَيِّمِ مِن قَبۡلِ أَن يَأۡتِيَ يَوۡمٞ لَّا مَرَدَّ لَهُۥ مِنَ ٱللَّهِۖ يَوۡمَئِذٖ يَصَّدَّعُونَ ﴾
[الرُّوم: 43]
﴿فأقم وجهك للدين القيم من قبل أن يأتي يوم لا مرد له﴾ [الرُّوم: 43]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka, ka tsayar da fuskarka ga addini madaidaici a gabanin wani yini ya zo, babu makawa gare Shi daga Allah, a ranar nan mutane suna tsagewa (su rabu biyu) |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka, ka tsayar da fuskarka ga addini madaidaici a gabanin wani yini ya zo, babu makawa gare Shi daga Allah, a ranar nan mutane suna tsagewa (su rabu biyu) |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka, ka tsayar da fuskarka ga addini madaidaici a gabãnin wani yini ya zo, bãbu makawa gare Shi daga Allah, a rãnar nan mutãne sunã tsãgẽwa (su rabu biyu) |