Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 41 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿ظَهَرَ ٱلۡفَسَادُ فِي ٱلۡبَرِّ وَٱلۡبَحۡرِ بِمَا كَسَبَتۡ أَيۡدِي ٱلنَّاسِ لِيُذِيقَهُم بَعۡضَ ٱلَّذِي عَمِلُواْ لَعَلَّهُمۡ يَرۡجِعُونَ ﴾
[الرُّوم: 41]
﴿ظهر الفساد في البر والبحر بما كسبت أيدي الناس ليذيقهم بعض الذي﴾ [الرُّوم: 41]
Abubakar Mahmood Jummi ¥arna ta bayyana a cikin ƙasa da teku, saboda abin da hannayen mutane suka aikata. Domin Allah Ya ɗanɗana musu sashin abin da suka aikata, ɗammaninsu za su komo |
Abubakar Mahmoud Gumi ¥arna ta bayyana a cikin ƙasa da teku, saboda abin da hannayen mutane suka aikata. Domin Allah Ya ɗanɗana musu sashin abin da suka aikata, ɗammaninsu za su komo |
Abubakar Mahmoud Gumi ¥arnã tã bayyana a cikin ƙasa da tẽku, sabõda abin da hannãyen mutãne suka aikata. Dõmin Allah Ya ɗanɗana musu sãshin abin da suka aikata, ɗammãninsu zã su kõmo |