Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 44 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿مَن كَفَرَ فَعَلَيۡهِ كُفۡرُهُۥۖ وَمَنۡ عَمِلَ صَٰلِحٗا فَلِأَنفُسِهِمۡ يَمۡهَدُونَ ﴾
[الرُّوم: 44]
﴿من كفر فعليه كفره ومن عمل صالحا فلأنفسهم يمهدون﴾ [الرُّوم: 44]
Abubakar Mahmood Jummi Wanda ya kafirta, to, kafircinsa na kansa, kuma wanda ya aikata aikin ƙwarai, to, saboda kansu suke yin shimfiɗa |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda ya kafirta, to, kafircinsa na kansa, kuma wanda ya aikata aikin ƙwarai, to, saboda kansu suke yin shimfiɗa |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda ya kãfirta, to, kãfircinsa na kansa, kuma wanda ya aikata aikin ƙwarai, to, sabõda kansu suke yin shimfiɗa |