Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 47 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿وَلَقَدۡ أَرۡسَلۡنَا مِن قَبۡلِكَ رُسُلًا إِلَىٰ قَوۡمِهِمۡ فَجَآءُوهُم بِٱلۡبَيِّنَٰتِ فَٱنتَقَمۡنَا مِنَ ٱلَّذِينَ أَجۡرَمُواْۖ وَكَانَ حَقًّا عَلَيۡنَا نَصۡرُ ٱلۡمُؤۡمِنِينَ ﴾
[الرُّوم: 47]
﴿ولقد أرسلنا من قبلك رسلا إلى قومهم فجاءوهم بالبينات فانتقمنا من الذين﴾ [الرُّوم: 47]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle Mun aiki waɗansu Manzanni a gabaninka, zuwa ga mutanensu sai suka je musu da hujjoji, bayyanannu, sa'an nan Muka azabtar da waɗanda suka yi laifi, kuma ya kasance tabbatacce taimakon muminai wajibi ne a kan mu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle Mun aiki waɗansu Manzanni a gabaninka, zuwa ga mutanensu sai suka je musu da hujjoji, bayyanannu, sa'an nan Muka azabtar da waɗanda suka yi laifi, kuma ya kasance tabbatacce taimakon muminai wajibi ne a kan mu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle Mun aiki waɗansu Manzanni a gabãninka, zuwa ga mutãnensu sai suka je musu da hujjõji, bayyanannu, sa'an nan Muka azabtar da waɗanda suka yi laifi, kuma ya kasance tabbatacce taimakon mũminai wajibi ne a kan mu |