Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 46 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿وَمِنۡ ءَايَٰتِهِۦٓ أَن يُرۡسِلَ ٱلرِّيَاحَ مُبَشِّرَٰتٖ وَلِيُذِيقَكُم مِّن رَّحۡمَتِهِۦ وَلِتَجۡرِيَ ٱلۡفُلۡكُ بِأَمۡرِهِۦ وَلِتَبۡتَغُواْ مِن فَضۡلِهِۦ وَلَعَلَّكُمۡ تَشۡكُرُونَ ﴾
[الرُّوم: 46]
﴿ومن آياته أن يرسل الرياح مبشرات وليذيقكم من رحمته ولتجري الفلك بأمره﴾ [الرُّوم: 46]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma akwai daga ayoyinSa, ya aika iskoki masu bayar da bushara kuma domin Ya ɗanɗana muku daga rahamarSa, kuma domin jiragen ruwa su gudana da umurninSa, kuma domin ku nema daga falalar Sa, fatanku za ku gode |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma akwai daga ayoyinSa, ya aika iskoki masu bayar da bushara kuma domin Ya ɗanɗana muku daga rahamarSa, kuma domin jiragen ruwa su gudana da umurninSa, kuma domin ku nema daga falalarSa, fatanku za ku gode |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma akwai daga ãyõyinSa, ya aika iskõki mãsu bãyar da bushãra kuma dõmin Ya ɗanɗana muku daga rahamarSa, kuma dõmin jirãgen ruwa su gudãna da umurninSa, kuma dõmin ku nẽma daga falalarSa, fãtanku zã ku gode |