Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 52 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿فَإِنَّكَ لَا تُسۡمِعُ ٱلۡمَوۡتَىٰ وَلَا تُسۡمِعُ ٱلصُّمَّ ٱلدُّعَآءَ إِذَا وَلَّوۡاْ مُدۡبِرِينَ ﴾
[الرُّوم: 52]
﴿فإنك لا تسمع الموتى ولا تسمع الصم الدعاء إذا ولوا مدبرين﴾ [الرُّوم: 52]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka, kai, ba ka jiyar da matattu kira, kuma ba ka jiyar da kurame kira idan sun juya baya suna gudu |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka, kai, ba ka jiyar da matattu kira, kuma ba ka jiyar da kurame kira idan sun juya baya suna gudu |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka, kai, bã ka jiyar da matattu kira, kuma bã ka jiyar da kurãme kira idan sun jũya bãya sunã gudu |