Quran with Hausa translation - Surah Luqman ayat 10 - لُقمَان - Page - Juz 21
﴿خَلَقَ ٱلسَّمَٰوَٰتِ بِغَيۡرِ عَمَدٖ تَرَوۡنَهَاۖ وَأَلۡقَىٰ فِي ٱلۡأَرۡضِ رَوَٰسِيَ أَن تَمِيدَ بِكُمۡ وَبَثَّ فِيهَا مِن كُلِّ دَآبَّةٖۚ وَأَنزَلۡنَا مِنَ ٱلسَّمَآءِ مَآءٗ فَأَنۢبَتۡنَا فِيهَا مِن كُلِّ زَوۡجٖ كَرِيمٍ ﴾
[لُقمَان: 10]
﴿خلق السموات بغير عمد ترونها وألقى في الأرض رواسي أن تميد بكم﴾ [لُقمَان: 10]
Abubakar Mahmood Jummi (Allah) Ya halitta sammai, ba da ginshiƙi wanda kuke gani ba, kuma Ya jefa duwatsu masu kafuwa a cikin ƙasa, domin kada ta karkata da ku kuma Ya watsa daga kowanc irin dabba a cikinta, kuma Mun saukar da ruwa daga sama, sa'an nan Muka tsirar a cikinta, daga kowane nau'i biyu (nami; i da mace) mai ban sha'awa |
Abubakar Mahmoud Gumi (Allah) Ya halitta sammai, ba da ginshiƙi wanda kuke gani ba, kuma Ya jefa duwatsu masu kafuwa a cikin ƙasa, domin kada ta karkata da ku kuma Ya watsa daga kowanc irin dabba a cikinta, kuma Mun saukar da ruwa daga sama, sa'an nan Muka tsirar a cikinta, daga kowane nau'i biyu (nami; i da mace) mai ban sha'awa |
Abubakar Mahmoud Gumi (Allah) Ya halitta sammai, bã da ginshiƙi wanda kuke gani ba, kuma Yã jẽfa duwatsu mãsu kafuwa a cikin ƙasã, dõmin kada ta karkata da ku kuma Ya wãtsa daga kowanc irin dabba a cikinta, kuma Mun saukar da ruwa daga sama, sa'an nan Muka tsirar a cikinta, daga kõwane nau'i biyu (nami; i da mace) mai ban sha'awa |