Quran with Hausa translation - Surah Luqman ayat 11 - لُقمَان - Page - Juz 21
﴿هَٰذَا خَلۡقُ ٱللَّهِ فَأَرُونِي مَاذَا خَلَقَ ٱلَّذِينَ مِن دُونِهِۦۚ بَلِ ٱلظَّٰلِمُونَ فِي ضَلَٰلٖ مُّبِينٖ ﴾
[لُقمَان: 11]
﴿هذا خلق الله فأروني ماذا خلق الذين من دونه بل الظالمون في﴾ [لُقمَان: 11]
Abubakar Mahmood Jummi Wannan shi ne halittar Allah. To ku nuna mini, "Mene ne waɗanan da ba Shi ba suka halitta? A'a, azzalumai suna a cikin ɓata bayyananna |
Abubakar Mahmoud Gumi Wannan shi ne halittar Allah. To ku nuna mini, "Mene ne waɗanan da ba Shi ba suka halitta? A'a, azzalumai suna a cikin ɓata bayyananna |
Abubakar Mahmoud Gumi Wannan shĩ ne halittar Allah. To ku nũna mini, "Mẽne ne waɗanan da ba Shi ba suka halitta? Ã'a, azzalumai sunã a cikin ɓata bayyananna |