Quran with Hausa translation - Surah Luqman ayat 12 - لُقمَان - Page - Juz 21
﴿وَلَقَدۡ ءَاتَيۡنَا لُقۡمَٰنَ ٱلۡحِكۡمَةَ أَنِ ٱشۡكُرۡ لِلَّهِۚ وَمَن يَشۡكُرۡ فَإِنَّمَا يَشۡكُرُ لِنَفۡسِهِۦۖ وَمَن كَفَرَ فَإِنَّ ٱللَّهَ غَنِيٌّ حَمِيدٞ ﴾
[لُقمَان: 12]
﴿ولقد آتينا لقمان الحكمة أن اشكر لله ومن يشكر فإنما يشكر لنفسه﴾ [لُقمَان: 12]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle haƙiƙa Mun bai wa Luƙman hikima. (Muka ce masa) Ka gode wa Allah, kuma wanda ya gode, to yana godewa ne domin kansa kawai kuma wanda ya kafirta, to, lalle, Allah Mawadaci ne, Godadde |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle haƙiƙa Mun bai wa Luƙman hikima. (Muka ce masa) Ka gode wa Allah, kuma wanda ya gode, to yana godewa ne domin kansa kawai kuma wanda ya kafirta, to, lalle, Allah Mawadaci ne, Godadde |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle haƙĩƙa Mun bai wa Luƙmãn hikima. (Muka ce masa) Ka gõde wa Allah, kuma wanda ya gõde, to yanã gõdẽwa ne dõmin kansa kawai kuma wanda ya kãfirta, to, lalle, Allah Mawadãci ne, Gõdadde |