Quran with Hausa translation - Surah Luqman ayat 13 - لُقمَان - Page - Juz 21
﴿وَإِذۡ قَالَ لُقۡمَٰنُ لِٱبۡنِهِۦ وَهُوَ يَعِظُهُۥ يَٰبُنَيَّ لَا تُشۡرِكۡ بِٱللَّهِۖ إِنَّ ٱلشِّرۡكَ لَظُلۡمٌ عَظِيمٞ ﴾
[لُقمَان: 13]
﴿وإذ قال لقمان لابنه وهو يعظه يابني لا تشرك بالله إن الشرك﴾ [لُقمَان: 13]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da Luƙman ya ce wa ɗansa, alhali kuwa yana yi masa wa'azi, "Ya ƙaramin ɗana! Kada ka yi shirki game da Allah. Lalle shirki wani zalunci ne mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da Luƙman ya ce wa ɗansa, alhali kuwa yana yi masa wa'azi, "Ya ƙaramin ɗana! Kada ka yi shirki game da Allah. Lalle shirki wani zalunci ne mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da Luƙmãn ya ce wa ɗansa, alhãli kuwa yanã yi masa wa'azi, "Yã ƙaramin ɗãna! Kada ka yi shirki game da Allah. Lalle shirki wani zãlunci ne mai girma |