Quran with Hausa translation - Surah Luqman ayat 14 - لُقمَان - Page - Juz 21
﴿وَوَصَّيۡنَا ٱلۡإِنسَٰنَ بِوَٰلِدَيۡهِ حَمَلَتۡهُ أُمُّهُۥ وَهۡنًا عَلَىٰ وَهۡنٖ وَفِصَٰلُهُۥ فِي عَامَيۡنِ أَنِ ٱشۡكُرۡ لِي وَلِوَٰلِدَيۡكَ إِلَيَّ ٱلۡمَصِيرُ ﴾
[لُقمَان: 14]
﴿ووصينا الإنسان بوالديه حملته أمه وهنا على وهن وفصاله في عامين أن﴾ [لُقمَان: 14]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Mun yi wasiyya ga mutum game da mahaifansa biyu; uwarsa ta ɗauke shi a cikin rauni a kan wani rauni, kuma yayensa a cikin shekaru biyu (Muka ce masa) "Ka gode Mini da kuma mahaifanka biyu. Makoma zuwa gare Ni kawai take |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Mun yi wasiyya ga mutum game da mahaifansa biyu; uwarsa ta ɗauke shi a cikin rauni a kan wani rauni, kuma yayensa a cikin shekaru biyu (Muka ce masa) "Ka gode Mini da kuma mahaifanka biyu. Makoma zuwa gare Ni kawai take |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Mun yi wasiyya ga mutum game da mahaifansa biyu; uwarsa tã ɗauke shi a cikin rauni a kan wani rauni, kuma yãyensa a cikin shekaru biyu (Muka ce masa) "Ka gõde Mini da kuma mahaifanka biyu. Makõma zuwa gare Ni kawai take |