Quran with Hausa translation - Surah Luqman ayat 6 - لُقمَان - Page - Juz 21
﴿وَمِنَ ٱلنَّاسِ مَن يَشۡتَرِي لَهۡوَ ٱلۡحَدِيثِ لِيُضِلَّ عَن سَبِيلِ ٱللَّهِ بِغَيۡرِ عِلۡمٖ وَيَتَّخِذَهَا هُزُوًاۚ أُوْلَٰٓئِكَ لَهُمۡ عَذَابٞ مُّهِينٞ ﴾
[لُقمَان: 6]
﴿ومن الناس من يشتري لهو الحديث ليضل عن سبيل الله بغير علم﴾ [لُقمَان: 6]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma akwai daga cikin mutane wanda ke sayen tatsuniyoyi* domin ya ɓatar da mutane daga hanyar Allah, ba da wani ilmi ba, kuma ya riƙe ta abin izgili! Waɗancan suna da wata azaba mai wulakantawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma akwai daga cikin mutane wanda ke sayen tatsuniyoyi domin ya ɓatar da mutane daga hanyar Allah, ba da wani ilmi ba, kuma ya riƙe ta abin izgili! Waɗancan suna da wata azaba mai wulakantawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma akwai daga cikin mutãne wanda ke sayen tãtsuniyõyi dõmin ya ɓatar da mutãne daga hanyar Allah, bã da wani ilmi ba, kuma ya riƙe ta abin izgili! Waɗancan sunã da wata azãba mai wulãkantãwa |