×

Yã kai Annabi! Ka bi Allah da taƙawa, kuma kada ka yi 33:1 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Ahzab ⮕ (33:1) ayat 1 in Hausa

33:1 Surah Al-Ahzab ayat 1 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 1 - الأحزَاب - Page - Juz 21

﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلنَّبِيُّ ٱتَّقِ ٱللَّهَ وَلَا تُطِعِ ٱلۡكَٰفِرِينَ وَٱلۡمُنَٰفِقِينَۚ إِنَّ ٱللَّهَ كَانَ عَلِيمًا حَكِيمٗا ﴾
[الأحزَاب: 1]

Yã kai Annabi! Ka bi Allah da taƙawa, kuma kada ka yi ɗã'ã ga kãfirai da munãfukai. Lalle, Allah Ya kasance Mai ilmi, Mai hikima

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ياأيها النبي اتق الله ولا تطع الكافرين والمنافقين إن الله كان عليما, باللغة الهوسا

﴿ياأيها النبي اتق الله ولا تطع الكافرين والمنافقين إن الله كان عليما﴾ [الأحزَاب: 1]

Abubakar Mahmood Jummi
Ya kai Annabi! Ka bi Allah da taƙawa, kuma kada ka yi ɗa'a ga kafirai da munafukai. Lalle, Allah Ya kasance Mai ilmi, Mai hikima
Abubakar Mahmoud Gumi
Ya kai Annabi! Ka bi Allah da taƙawa, kuma kada ka yi ɗa'a ga kafirai da munafukai. Lalle, Allah Ya kasance Mai ilmi, Mai hikima
Abubakar Mahmoud Gumi
Yã kai Annabi! Ka bi Allah da taƙawa, kuma kada ka yi ɗã'ã ga kãfirai da munãfukai. Lalle, Allah Ya kasance Mai ilmi, Mai hikima
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek