Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 21 - الأحزَاب - Page - Juz 21
﴿لَّقَدۡ كَانَ لَكُمۡ فِي رَسُولِ ٱللَّهِ أُسۡوَةٌ حَسَنَةٞ لِّمَن كَانَ يَرۡجُواْ ٱللَّهَ وَٱلۡيَوۡمَ ٱلۡأٓخِرَ وَذَكَرَ ٱللَّهَ كَثِيرٗا ﴾
[الأحزَاب: 21]
﴿لقد كان لكم في رسول الله أسوة حسنة لمن كان يرجو الله﴾ [الأحزَاب: 21]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle, abin koyi mai kyau ya kasance gare ku daga Manzon Allah, ga wanda ya kasanee yana fatan rahamar Allah da Ranar Lahira, kuma ya ambaci Allah da yawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle, abin koyi mai kyau ya kasance gare ku daga Manzon Allah, ga wanda ya kasanee yana fatan rahamar Allah da Ranar Lahira, kuma ya ambaci Allah da yawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle, abin kõyi mai kyau ya kasance gare ku daga Manzon Allah, ga wanda ya kasanee yanã fãtan rahamar Allah da Rãnar Lãhira, kuma ya ambaci Allah da yawa |