Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 20 - الأحزَاب - Page - Juz 21
﴿يَحۡسَبُونَ ٱلۡأَحۡزَابَ لَمۡ يَذۡهَبُواْۖ وَإِن يَأۡتِ ٱلۡأَحۡزَابُ يَوَدُّواْ لَوۡ أَنَّهُم بَادُونَ فِي ٱلۡأَعۡرَابِ يَسۡـَٔلُونَ عَنۡ أَنۢبَآئِكُمۡۖ وَلَوۡ كَانُواْ فِيكُم مَّا قَٰتَلُوٓاْ إِلَّا قَلِيلٗا ﴾
[الأحزَاب: 20]
﴿يحسبون الأحزاب لم يذهبوا وإن يأت الأحزاب يودوا لو أنهم بادون في﴾ [الأحزَاب: 20]
Abubakar Mahmood Jummi Suna zaton ƙungiyoyin kafirai ba su tafi ba. Kuma idan ƙungiyoyin kafirai sun zo, suna gurin da dai sun zama a karkara a cikin ƙauyawa, suna tambayar labaranku. Kuma ko da sun kasance a cikinku, ba za su yi yaƙi ba, face kaɗan |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna zaton ƙungiyoyin kafirai ba su tafi ba. Kuma idan ƙungiyoyin kafirai sun zo, suna gurin da dai sun zama a karkara a cikin ƙauyawa, suna tambayar labaranku. Kuma ko da sun kasance a cikinku, ba za su yi yaƙi ba, face kaɗan |
Abubakar Mahmoud Gumi Sunã zaton ƙungiyõyin kãfirai ba su tafi ba. Kuma idan ƙungiyõyin kãfirai sun zo, sunã gũrin da dai sun zama a karkara a cikin ƙauyãwa, sunã tambayar lãbãranku. Kuma kõ dã sun kasance a cikinku, bã zã su yi yãƙi ba, fãce kaɗan |