Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 26 - الأحزَاب - Page - Juz 21
﴿وَأَنزَلَ ٱلَّذِينَ ظَٰهَرُوهُم مِّنۡ أَهۡلِ ٱلۡكِتَٰبِ مِن صَيَاصِيهِمۡ وَقَذَفَ فِي قُلُوبِهِمُ ٱلرُّعۡبَ فَرِيقٗا تَقۡتُلُونَ وَتَأۡسِرُونَ فَرِيقٗا ﴾
[الأحزَاب: 26]
﴿وأنـزل الذين ظاهروهم من أهل الكتاب من صياصيهم وقذف في قلوبهم الرعب﴾ [الأحزَاب: 26]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Ya saukar *da waɗannan da suka taimake su daga mazowa Littafi, daga biranensu, kuma Ya jefa tsoro a cikin zukatansu; wata ƙungiya kuna kashewa, kuma kuna kama wata ƙungiyar |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ya saukar da waɗannan da suka taimake su daga mazowa Littafi, daga biranensu, kuma Ya jefa tsoro a cikin zukatansu; wata ƙungiya kuna kashewa, kuma kuna kama wata ƙungiyar |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ya saukar da waɗannan da suka taimake su daga mazõwa Littãfi, daga birãnensu, kuma Ya jẽfa tsõro a cikin zukatansu; wata ƙungiya kunã kashẽwa, kuma kunã kãma wata ƙungiyar |