×

Kuma Allah Yã mayar *da waɗanda suka kãfirta da fushinsu, ba su 33:25 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Ahzab ⮕ (33:25) ayat 25 in Hausa

33:25 Surah Al-Ahzab ayat 25 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 25 - الأحزَاب - Page - Juz 21

﴿وَرَدَّ ٱللَّهُ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ بِغَيۡظِهِمۡ لَمۡ يَنَالُواْ خَيۡرٗاۚ وَكَفَى ٱللَّهُ ٱلۡمُؤۡمِنِينَ ٱلۡقِتَالَۚ وَكَانَ ٱللَّهُ قَوِيًّا عَزِيزٗا ﴾
[الأحزَاب: 25]

Kuma Allah Yã mayar *da waɗanda suka kãfirta da fushinsu, ba su sãmi wani alhẽri ba. Allah Ya isar wa mũminai daga barin yãƙi. Kuma Allah Ya kasance Mai ƙarfi, Mabuwãyi

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ورد الله الذين كفروا بغيظهم لم ينالوا خيرا وكفى الله المؤمنين القتال, باللغة الهوسا

﴿ورد الله الذين كفروا بغيظهم لم ينالوا خيرا وكفى الله المؤمنين القتال﴾ [الأحزَاب: 25]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma Allah Ya mayar *da waɗanda suka kafirta da fushinsu, ba su sami wani alheri ba. Allah Ya isar wa muminai daga barin yaƙi. Kuma Allah Ya kasance Mai ƙarfi, Mabuwayi
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma Allah Ya mayar da waɗanda suka kafirta da fushinsu, ba su sami wani alheri ba. Allah Ya isar wa muminai daga barin yaƙi. Kuma Allah Ya kasance Mai ƙarfi, Mabuwayi
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma Allah Yã mayar da waɗanda suka kãfirta da fushinsu, ba su sãmi wani alhẽri ba. Allah Ya isar wa mũminai daga barin yãƙi. Kuma Allah Ya kasance Mai ƙarfi, Mabuwãyi
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek