Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 27 - الأحزَاب - Page - Juz 21
﴿وَأَوۡرَثَكُمۡ أَرۡضَهُمۡ وَدِيَٰرَهُمۡ وَأَمۡوَٰلَهُمۡ وَأَرۡضٗا لَّمۡ تَطَـُٔوهَاۚ وَكَانَ ٱللَّهُ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٖ قَدِيرٗا ﴾
[الأحزَاب: 27]
﴿وأورثكم أرضهم وديارهم وأموالهم وأرضا لم تطئوها وكان الله على كل شيء﴾ [الأحزَاب: 27]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Ya gadar da ku gonakinsu da gidajensu da dukiyoyinsu, da wata ƙasa wadda ba ku taɓa takarta ba. Kuma Allah ya kasance Mai ikon yi ne a kan kome |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ya gadar da ku gonakinsu da gidajensu da dukiyoyinsu, da wata ƙasa wadda ba ku taɓa takarta ba. Kuma Allah ya kasance Mai ikon yi ne a kan kome |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ya gãdar da ku gõnakinsu da gidãjensu da dũkiyõyinsu, da wata ƙasa wadda ba ku taɓa tãkarta bã. Kuma Allah ya kasance Mai ĩkon yi ne a kan kõme |