Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 30 - الأحزَاب - Page - Juz 21
﴿يَٰنِسَآءَ ٱلنَّبِيِّ مَن يَأۡتِ مِنكُنَّ بِفَٰحِشَةٖ مُّبَيِّنَةٖ يُضَٰعَفۡ لَهَا ٱلۡعَذَابُ ضِعۡفَيۡنِۚ وَكَانَ ذَٰلِكَ عَلَى ٱللَّهِ يَسِيرٗا ﴾
[الأحزَاب: 30]
﴿يانساء النبي من يأت منكن بفاحشة مبينة يضاعف لها العذاب ضعفين وكان﴾ [الأحزَاب: 30]
Abubakar Mahmood Jummi Ya matan Annabi! Wadda ta zo da alfasha bayyananna daga cikinku za a ninka mata azaba ninki biyu. Kuma wancan ya kasance mai sauƙi ga Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya matan Annabi! Wadda ta zo da alfasha bayyananna daga cikinku za a ninka mata azaba ninki biyu. Kuma wancan ya kasance mai sauƙi ga Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã mãtan Annabi! Wadda ta zo da alfãsha bayyananna daga cikinku zã a ninka mata azãba ninki biyu. Kuma wancan yã kasance mai sauƙi ga Allah |