×

Kuma wadda ta yi tawãli'u daga cikinku ga Allah da ManzonSa, kuma 33:31 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Ahzab ⮕ (33:31) ayat 31 in Hausa

33:31 Surah Al-Ahzab ayat 31 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 31 - الأحزَاب - Page - Juz 22

﴿۞ وَمَن يَقۡنُتۡ مِنكُنَّ لِلَّهِ وَرَسُولِهِۦ وَتَعۡمَلۡ صَٰلِحٗا نُّؤۡتِهَآ أَجۡرَهَا مَرَّتَيۡنِ وَأَعۡتَدۡنَا لَهَا رِزۡقٗا كَرِيمٗا ﴾
[الأحزَاب: 31]

Kuma wadda ta yi tawãli'u daga cikinku ga Allah da ManzonSa, kuma ta aikata aiki na ƙwarai, zã Mu bã ta sakamakonta ninki biyu, kuma Mun yi mata tattalin arziki ma karamci

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ومن يقنت منكن لله ورسوله وتعمل صالحا نؤتها أجرها مرتين وأعتدنا لها, باللغة الهوسا

﴿ومن يقنت منكن لله ورسوله وتعمل صالحا نؤتها أجرها مرتين وأعتدنا لها﴾ [الأحزَاب: 31]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma wadda ta yi tawali'u daga cikinku ga Allah da ManzonSa, kuma ta aikata aiki na ƙwarai, za Mu ba ta sakamakonta ninki biyu, kuma Mun yi mata tattalin arziki ma karamci
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma wadda ta yi tawali'u daga cikinku ga Allah da ManzonSa, kuma ta aikata aiki na ƙwarai, za Mu ba ta sakamakonta ninki biyu, kuma Mun yi mata tattalin arziki ma karimci
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma wadda ta yi tawãli'u daga cikinku ga Allah da ManzonSa, kuma ta aikata aiki na ƙwarai, zã Mu bã ta sakamakonta ninki biyu, kuma Mun yi mata tattalin arziki ma karimci
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek