Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 29 - الأحزَاب - Page - Juz 21
﴿وَإِن كُنتُنَّ تُرِدۡنَ ٱللَّهَ وَرَسُولَهُۥ وَٱلدَّارَ ٱلۡأٓخِرَةَ فَإِنَّ ٱللَّهَ أَعَدَّ لِلۡمُحۡسِنَٰتِ مِنكُنَّ أَجۡرًا عَظِيمٗا ﴾
[الأحزَاب: 29]
﴿وإن كنتن تردن الله ورسوله والدار الآخرة فإن الله أعد للمحسنات منكن﴾ [الأحزَاب: 29]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan kun kasance kuna nufin Allah da Manzonsa da gidan Lahria, to, lalle, Allah Ya yi tattalin wani sakamako mai girma ga masu kyautatawa daga gare ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan kun kasance kuna nufin Allah da Manzonsa da gidan Lahria, to, lalle, Allah Ya yi tattalin wani sakamako mai girma ga masu kyautatawa daga gare ku |