Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 32 - الأحزَاب - Page - Juz 22
﴿يَٰنِسَآءَ ٱلنَّبِيِّ لَسۡتُنَّ كَأَحَدٖ مِّنَ ٱلنِّسَآءِ إِنِ ٱتَّقَيۡتُنَّۚ فَلَا تَخۡضَعۡنَ بِٱلۡقَوۡلِ فَيَطۡمَعَ ٱلَّذِي فِي قَلۡبِهِۦ مَرَضٞ وَقُلۡنَ قَوۡلٗا مَّعۡرُوفٗا ﴾
[الأحزَاب: 32]
﴿يانساء النبي لستن كأحد من النساء إن اتقيتن فلا تخضعن بالقول فيطمع﴾ [الأحزَاب: 32]
Abubakar Mahmood Jummi Ya matan Annabi! Ba ku zama kamar kowa ba daga mata, idan kun yi taƙawa, saboda haka, kada ku sassautar da magana, har wanda ke da cuta a cikin zuciyarsa ya yi ɗammani, kuma ku faɗi magana ta alheri |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya matan Annabi! Ba ku zama kamar kowa ba daga mata, idan kun yi taƙawa, saboda haka, kada ku sassautar da magana, har wanda ke da cuta a cikin zuciyarsa ya yi ɗammani, kuma ku faɗi magana ta alheri |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã mãtan Annabĩ! Ba ku zama kamar kõwa ba daga mãtã, idan kun yi taƙawa, sabõda haka, kada ku sassautar da magana, har wanda ke da cũta a cikin zuciyarsa ya yi ɗammani, kuma ku faɗi magana ta alheri |